Steps
- 1
A sami nama mai kyau marar kitse a daka shi har sai yayi laushi ya dagargaje sai a kwashe shi a zuba cikin roba sannan a kawo jajjagaggen attaruhu da albasa garin citta da tafarnuwa maggi thyme a cakuda sannan a mulmulashi sannan abarshi har sai ya kama jikinsa
- 2
Zaa gyara kayan miya a wanke sannan a markada, sai a juye cikin tukunya a dora kan wuta a dafa shi har sai zuwan ya tsotse sai a kawo mai a zuba cikin wata tukunyar a dora a wuta idan yayi zafi sai a zuba dafaffan kayan miya a juya sannan a zuba mulmulallan naman da maggi da sauran kayan dandano a gauraya, a rage wuta a barshi har sai yayi sai a sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

A Simple Plum Pie That Always Turns Out
OnlyProven Recipes
-

Creamy Chicken Cheesy Stuffed Bread 😋
Bushra Mazhar
-

Bushra Mazhar
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Persian Khamse Abij (Grape Jam & Eggs)
Fateme Persian Kitchen
-

Persian Mirza Ghasemi (Eggplant & Tomato Dish)
Fateme Persian Kitchen
-

Persian-Style Homemade Tomato Paste
Fateme Persian Kitchen
-

Sarvat Hanif
-

Julie Suggs
-

Keiko Kozak
-

Mango Boba (Tapioca pearl) Smoothie
Nia Hiura
-

Nundu
-

Ummee's Cuisine
-

Gaia Riva
-

Priya Arora
-

mahesh bansal -

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Whosaynas Mango Pineapple Punch
Husseina Nazir
-

Dal Tadka Punjabi Dhaba Style Dal
Rubina Dodhia
-

Shazi Umar














Comments