Fried potatoes
Tired of chips...try dis one.
Steps
- 1
Ki yanka dankalin turawa kananan yanka
- 2
Ki tafasa ko kuma in ce ki dafa ya dahu amma kar ya watse in ya dahu ki tsane ki sa gishiri ki bar shi ya tsane
- 3
Ki fasa kwai ki jajjaga tarugu da tafarnuwa kadan ki sa dandano ki kada ki yanka albasa
- 4
Ki rinka dibar dankali kina sa wa cikin hadin kwanki kina juyawa ko ina yaji
- 5
Already man ki na kan wuta in yayi zafi sai ki zuba hadin dankalin ki in gefe 1 yayi sai ki juya dayan
- 6
Serve well
Similar Recipes
More Recipes
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Fresh Coconut 🥥 & Dragon Fruit Burfi
Bina Samir Telivala
-

Swati Sheth
-

Coconut Makhana Sweet Sip (For Any Fasting Festive celebrations)
Navnita Jaiswal
-

Nana Aliyu
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Easy and Digestible Warm Singhara Rab (Water Chestnut Porridge)
Krishna Dholakia
-

Deepa Rupani
-

🥕✨ Creamy Carrot, Green Chilli & Basil Soup 🌿
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Eric •
-

Chef Nena
-

Air Fry with Me
-

Carrot - Coriander Idli With Sambar
Ayur Home Cooking Lab (AHCL)
-

Air Fry with Me
-

Amrah Bakery
-

Mitu's Magic
-

Food Session
-

🔥🖤Jannat Butt🖤🔥
-

Vaish Foodie Love
-

Pinky Jain
-

Noppaglaw Punyapapatn
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12333955











Comments