How to make natural zobo

How to make natural zobo
Steps
- 1
Da farko zaki wanke zobo seki saka a cikin pot, ki saka kananfari, danyen citta da cinnamon kadan ba garin ba, karan cinnamon din zaki saka karami bada yawa ba. Se ki saka na'a na'a (mint leaf) danyen yafi kamshi. Se ki saka bawon abarba(pineapple) amfanin saka shi, shine yana cire tsamin zobo, kuma yana karawa zobo kamshi sosai. Se saka sugar, ki saka ruwa se ki daura a wuta. Ki rage mishi wutan Ki barshi ya dade a wuta yayi kaman 1hr, saboda komai ya jika
- 2
Idan ya dahu se ki sauke ki zace, se ki barshi ya huce
- 3
Se ki dauko cucumber ki yanka ki saka a blander ki saka ruwa kadan se ki nika basai kin bare bawon ba. Idan kin nika se ki saka shi a cikin zobon yayi 10 minutes se ki tace. Idan baki da blander zaki iya grating dinshi
- 4
Idan kin tace se ki saka a fridge yayi sanyi ko kisa ice.
Similar Recipes
More Recipes
-

Arezu
-

Prithika
-

Mallika Ramshatriya
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Sarvat Hanif
-

Eric •
-

Chef Nena
-

Air Fry with Me
-

Nidhi Rajpal -

Abha Agam Singh
-

Utiya Bello
-

Kamal bansal -

Komal Riasat
-

Restaurant Style Rajasthani Thali
Pinky Jain
-

Ayesha Khan
-

Amcee's Kitchen
-

Ramita Nagpal -

Naz Rais Naz Rais
















Comments