Shinkafa da wake

Deejerh kitchen and more @Deejerh3623
Shinkafa da wake
Steps
- 1
D farko zaki zuba wakenki a ruwan d y Riga y tafasa sai k saka gishiri k bashi wasu mintuna domin y fara dahuwa sbd wake yana d tauri an sani.
- 2
Sai ki zuba shinkafarki ki barsu su dahu a tare bayan kin taba kinji sunyi laushi sai k tace ta domin ruwan y tsane sai k sake mayar d ita wuta domin t turara (ta tsane jikinta) sai k sauke.
- 3
Sai ki saka mata yaji d maggi d mai d yankankan salak d tumatir dinki d soyayen kifin ki aci dadi lfya
Similar Recipes
More Recipes
-

Krishna Dholakia
-

Bethica Das
-

Wheat Flour Desi Biscuits/ Fry Atta Cookies (For Travel)
Navnita Jaiswal
-

Laju Gehani
-

Small Batch Banana Double Chocolate Almond Cookies
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

🌶️🔥 fiery red hot sauce | chunky, tangy & irresistibly spicy!
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Sanuber Ashrafi
-

Freddycrue
-

tanveer sayed
-

ingridbagnariol -

Indonesian Crispy Coriander Fried Chicken
jenscookingdiary
-

Riungu Faith💋
-

Red fleshed fish with Dashi starchy sauce
Atsumi cook
-

Chia pudding: Strawberries & chocolate 🍓
anachaloska
-

Saloneefuria
-

YupimPhy
-

Sudeshna Rajib Das
-

Umbreen Musa
-

Jhansi
-

Rachana Wanjara
-

raji ammu
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12443545










Comments