MOIMOI with ONION SOUP

MOIMOI with ONION SOUP
Steps
- 1
Da farko ki ɓarzo wake ki wanke, bayan kin wanke kin cire datti da fatan sa sai ki kawo taruhu da tattasa da albasa da tafannuwa ki yanka a kai ki markaɗa.
bayan kawo markaɗe ki soya man ƙuli da manja ki zuba a cikin markaɗan amma farin mai yafi yawa.
sannan ki yanka albasa circle ki zuba, kisa maggi, Onga seasoning da curry, sai ki ƙara ruwa na ɗumi a markaɗan yanda alalan ba zai tauri ba kuma ba zai ruwa ba sannan ki juya.
- 2
In komi yaji sai ki dinga zuba ƙullin cikin leda fara sai ki sanya dafaffen ƙwai a ciki ki ƙulle, bayan kin gama ɗaurewa sai ki saka a cikin ruwan zafi da kika ɗora, ki barsa ya dahu for 10mints sai ki sauke ki cire daga leda._
- 3
```FOR THE SOUP.```
_ki yanka taruhu ƙanana kuma kiyi greating ɗin wani shima, ki yanka nama ƙana-ƙana da green pepe sai ki ɗora mai a tukunya ko kasko ki zuba niƙan taruhu da nama ki sanya ruwa kaɗan da kayan maggi ki rufe ya dahu na 20mints, Sai ki yanka albasa slice da yawa idan ya dahu sai ki buɗe ki juye ta a jiki ki juya, sai ki rufe ki barta 5mnts ki sauke._
Similar Recipes
More Recipes
-

Ruchi Agarwal
-

pinal Patel
-

Kushi Katsu (Fried Pork Skewers)
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Cricket Protein Powder Pizza Dough
Mira Erslovas
-

Cricket Protein Powder Mac n Cheese
Mira Erslovas
-

Cricket Protein Powder Pancakes
Mira Erslovas
-

Cricket Protein Powder Brownies
Mira Erslovas
-

Boca de Fogo
-

Lye -

hughluotatebe
-

Lye -

Lauren
-

Zoya Khalil
-

faiza kazmi
-

Sugra Kushalgadhwala
-

Haniyah’s kitchen
-

Mung bean sprouts summer soup 豆芽汤
Eat Whole 2 Thrive
-

Halima Zakariyya
-

Rekha Varsani
-

Sautéd baby bok choy with tomatoes
Eat Whole 2 Thrive
-

Erika









Comments