Steps
- 1
Ki wanke kayan ciki tas ki ɗora a wuta, ki daka citta da cloves da albasa Ya dahu na tsawon awa biyu, idan ya dahu sai ki tsame shi ya ɗan sha iska sai ki ƙara wankewa._
_Bayan nan ki ɗora mai da jajjagen taruhu da tafannuwa sannan ki tsaida ruwa, ki gurza ɗanyan citta ki zuba ki daka gyaɗan ƙamshi itama ki zuba._ - 2
Daya tafasa ɗaya sai ki ɗauko kayan cikin ki zuba a ruwan ki rufe ki bashi kamar minti 20 sai ki buɗe ki sanya kayan maggi da yankakken albasa ki rufe ya dahu na minti goma sai ki kuma buɗewa ki zuba curry da ganyen ogu shima ki daɗa bari ya dahu na for 8minutes sai ki sauke._
Similar Recipes
More Recipes
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Fresh Coconut 🥥 & Dragon Fruit Burfi
Bina Samir Telivala
-

Swati Sheth
-

Coconut Makhana Sweet Sip (For Any Fasting Festive celebrations)
Navnita Jaiswal
-

Nana Aliyu
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Easy and Digestible Warm Singhara Rab (Water Chestnut Porridge)
Krishna Dholakia
-

Deepa Rupani
-

🥕✨ Creamy Carrot, Green Chilli & Basil Soup 🌿
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Boca de Fogo
-

Lye -

hughluotatebe
-

Lye -

Lauren
-

Sugra Kushalgadhwala
-

Haniyah’s kitchen
-

Halima Zakariyya
-

Mung bean sprouts summer soup 豆芽汤
Eat Whole 2 Thrive
-

Rekha Varsani
-

Sautéd baby bok choy with tomatoes
Eat Whole 2 Thrive
-

Erika
-

Halima Zakariyya
-

Halima Zakariyya






Comments