Alalen gwangwani
My mom loves Alale.
Steps
- 1
Daga farko zaki wanke waken ki sai ki dan daka shi sama sama a turmi har sai hancin waken ya cicire
- 2
Sai a koma wurin famfo a dauraye sosai a cire duk wani datti
- 3
Sai a zuba wankaken waken a robar niqa a kawo tarugu,tattasai da albasa a saka
- 4
Sai a markada shi, bayan an markada sai a zuba rabin cup din ruwa a buga shi na kadan sai a kawo manja dan madaidaici a zuba, a saka maggi da gishiri. Zaki iya saka red onga ko su curry
- 5
Sai ki shafe cikin gwangwanayen ki da manja kafi ki zuba kullin alalan. Sai a zuba kullin sai kiyi steaming dinshi yanda ake dahuwar alala
- 6
Ki bashi kamar 40minutes kada ki cika yawan bude ta
- 7
Idan ta dahu sai a sauke a soya manja tare da albasa. Sai a yaryada yaji aci da manja
Similar Recipes
More Recipes
-

Bina Anjaria
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Jon Michelena
-

Leftover Dal and Potato Cutlets 🥔
Kulsoom Bukhari
-

Seema Sharma
-

Ankita Kapil Varshney
-

Heirloom Traditional Thali ---- Dhokli Nu Shak, Jaggery, Bhakri, & Chaas
Bina Samir Telivala
-

Spaghetti con Bisque di Gamberi
Francesco
-

Allittu Unde (Popped Sorghum Flour Laddus)
Suchitra S(Radhika S)
-

Lemon Garlic Shrimp and Broccoli
Julie T.
-

Crockpot BBQ 🍗 Chicken 🐔 Sandwiches 🥪
Crock Pot Girl 🤡
-

Leelumae
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Viraj Naik
-

Daniel Lim
-

hauwiey’s Kitchen
-

Farha Sheikh
-

Sri Charani Nagavalli
-

Sri Charani Nagavalli
-

Aisha Muhammad Abubakar
-

hauwiey’s Kitchen
-

Sri Charani Nagavalli
-

Sa'adah Eelham Abduho










Comments