Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Coconut
  3. Maggi
  4. Curry
  5. Gishiri
  6. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu kwakwa mai kyau saiki qanqare bayanta bayan kin gama saiki goga ta da abin goga kubewa saiki aje a gefe 

  2. 2

    Saiki dauko shinkafa saiki wanketa saiki samu tukunyar ki mai kyau ki daura ta kan wuta ki sa ruwa bayan ya tafasa ki sa shinkafar ki idan tayi rabin dahuwa saiki dauko wannan kwakwa bayan kin riga kinsa su maggi da curry da sauransu saiki juye kwakwar ki rufe tukunyar saita dahu saiki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Muhammad Abubakar
Aisha Muhammad Abubakar @cook_18201739
on
Maiduguri Borno State

Comments

Similar Recipes