Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1lader daya na cuscus
  2. Kifi babba guda daya
  3. Kayan miya da oil da kayan kamshi

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki zuba ruwa a tukunya yadan yi zafi sannan ki cuscus naki Steaming zakiyi saboda karyayi tuwo tuwo daga nan sai saukewa

  2. 2

    Zaki fara soya tarugu da albasa kisa ruwa kadan sannan kiyanka albasa daban ki zuba kisa kifin kita juyawa har sai ya dahu daganan ki sa maggi da kayan kamshi done...

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatimah Birma
Fatimah Birma @cook_15505849
on
Gombe

Comments (2)

Zainabyeldu
Zainabyeldu @cook_23232420
Masha Allah dagani sai tayi dadi abinci I love couscous so much

Similar Recipes