Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. I cup flour
  2. 1tble spoon of salt
  3. I tble spoon of yeast
  4. Halfcup of sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu kwanonki mai kyau ki xuba flour da sugar sai ki zuba salt kadan saiki dama yeast dinki da warm water sai ki juye ki kwaba da ruwa ruwa kar kuma ya tsinke shi akecewa kwaben fanke sai ki rufe in ya taso sai kisaka mai a wuta ya dau xafi sai ki ringa yankawa kina soyaba both sides har sai ya soyu. Zaa iya shan tea da shi koh a ci da miya ko aci hakan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Summy's Enchanting 🍽
on
Minna
I love cooking bcox its gives me joy😍😍😍
Read more

Comments

jane imeh
jane imeh @cook_25299788
Please can you explain in English

Similar Recipes