White rice and pepper soup

White rice and pepper soup
Steps
- 1
Zaki dafa shinkafar dahuwar ki fari kawai
- 2
Yadda zakiyi pepper soup naki, ki tafasa ruwan zafi ki ki dan barshi ya huce kadan sannan kisa a cikin kifin ki wanda kika yanka na wani lokaci kadan, sannan ki koma ki jajjaga attarugun ki ki zuba oil a pot yayi zafi kisa jajjagen attarugun ki ya fara soyuwa kisa seasonings naki, ki gauraya sannan ki sa ruwa dei dei yadda kike son romon ki rufe ki koma kan kifin da kika jiga ki wanke da lemon tsami ki tsane a matsamin ki, ki yanka onions, da saint leave da curry leave naki da ugwu, bayan ruwan
- 3
Bayan ruwan ki ya tafasa se kisa kifin ki ki rufe na seconds se kisa ugwu da onions da spices naki ki gauraya kadan ki rufe, bayan minti kadan kisa onions da saint leave da curry leave naki se ki rufe shi, for some seconds shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Gary Waite
-

subha suresh
-

Honeycomb (Cow Stomach & Intestine) Tripe Stew/Curry
umuhire pacific
-

subha suresh
-

Laju Gehani
-

Dawnann68s
-

Buckwheat with Mushrooms and Avocado
Dawnann68s
-

Krishna Biswas
-

Dawnann68s
-

Nooooooo -

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

ryandvy
-

Ninja Foodi Chicken Noodle Soup
Jacquelyne Kancir
-

Karlos Castañeda
-

SABA
-

Mango and Chickpeas Salsa puffs
Hamna Arooj
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Jyoti Shashank Tiwari
-

shirazi -

Bottle Gourd (Lauki) stuffed with chicken
Caroline's Kitchen.
-

Nimra Aslam
-

Misti Cleveland
-

Vishakha Jain
-

Roshani Kodwani







Comments