Steps
- 1
Da farko xaki fereye dankalinki....
- 2
Saekisashi a ruwa ki ynka round shape saeki wankeshi ki tsaneshi...
- 3
Xaki dn dafashi sama sama d dn gishi amma kae yay luguf sosae
- 4
Kafin yadahu xaki dn jajjaga wnn kayan miyan naki
- 5
Bayan wann irish enki ya dahu saeki taceshi a colander inta taxo saeki samu bowl....
- 6
Xaki juye wnn dankalin naki acikin bowl dinnan snn sae ki xuba wnn ingredients din naki dana lissafa a sama...
- 7
Saeki xuba kwae sosae hr ya xama yay ruwa sosae yadda inkika soyashi xae xama kamar waenar kwae....
- 8
Xakisa fry pan dinki a wuta saeki dn xuba mae.....kamar xaki soya waena dn kadan
- 9
Saeki xuba wnn hadin naki d kika hada na dankali yadda xaeyi balance karki cika shi d yawa yadda xae yi mki dadin soyuwa
- 10
Inya soyu saeki juya da side din shima ya soyu....inya soyu saeki kwashe hka xakitayi hr wn hadin naki y kare...i
- 11
Inkin gama xaki iya yayyankashi size en dakiso...xaki iya cinsa a breakfast ko d jollop en maccaroni ko spaghetti
- 12
Aci dadi lpia........
Similar Recipes
More Recipes
-

Alka Bhandari
-

Mad Cook
-

Cluster beans(gavarfali) ki sabji
Nikita Singhal
-

Corn and Onion Pattie Fried Fritters
Mad Cook
-

Sarvat Hanif
-

DJ Marcum
-

keosha hooks
-

Drumstick or Moringa Leaves and Sweet Corn Soup
Kumkum Chatterjee
-

Brad's Pork Carnitas Grilled Burritos with Avocado Salsa
wingmaster835
-

Minda
-

Naomi’s memo👩🏻🍳 -

Kitchen J
-

Kyle Koshman
-

benazir z -

Mahnoor Malik
-

Jyoti Singh
-

Iqra Khan
-

Zaibi Hussain Zaibi
-

almu21
-

Banele
-

Asma Shaukat
-

Banana Blossom Appetizer or Mochar Chop
Kumkum Chatterjee
-

Madiha Abdul Samad








Comments (4)