Dambun tsakin masara
It's very delicious 😋😋
Steps
- 1
Farko za a wanke tsaki a tsaneta a colanda
- 2
Sai a saketa a bowl me Dan girma asketa asamata maggi,kayan miya da rama Wanda aka gyara aka yankata sai azuba ajuya idan tsakin tanada Dan karfi sai anfara turarata kafin a zo a xuba Maggir da kayanmiya da alayyahu ko rama
- 3
Bayan anyi mixing dinsu sai a turarata in yayi taushi sai a sauke asamu gyada daidai yadda ake bukata sai Dan surfeta a turmi a rage bawon sai a Dan dakata sama sama basai yayi laushiba kawaidai yaran farfashe
- 4
Sai asa Mai a wuta daidai yadda zaiji a dambun in man yayi zafi sai azuba gyadan ya Dan soyu for some minutes sai a sauke a juye acikin dambun
- 5
Sai ajuya shikenan 😊 kuma mangyada yana sa dambun yayi taushi
Similar Recipes
More Recipes
-

skunkmonkey101
-

skunkmonkey101
-

🍝 Creamy Green Chili Garlic Pasta Salad
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Methi mathri - fenugreek crispies
Surekha Dongargaonkar
-

Egg Stuffed Mirchi Vada (Fusion style)
Bethica Das
-

Madhumita Bishnu
-

deoyani
-

Bhavnaben Adhiya
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pinkblanket's Kitchen
-

asalim -

Easy Dumpling |Shrimp & Pork Dumpling with Spicy Dipping Sauce •Kanom Jeeb •
ThaiChef food by chef Peach
-

Veggie semolina uttapam (instant)
Neha Handa
-

Diksha Arora
-

Sheetal Chovatiya
-

Vina Upasani
-

Manju Verma
-

Chilli potato with French fries
Diksha Arora
-

Warm Roasted Vegetable Salad With Feta
Natalie Marten (Windsor__Foodie)
-

Rajni Paleja
-

Arti Lokwani



















Comments (5)