Cinnamon fried rice

Wanted to cook something so simple,healthy and fabulous,so I ended up with dix idea.I know you won't like to miss d taste
Cinnamon fried rice
Wanted to cook something so simple,healthy and fabulous,so I ended up with dix idea.I know you won't like to miss d taste
Steps
- 1
Zaki wanke tukunyarki ki daura ah wuta tareda sa ruwa domin tafasa shinkafar,
- 2
Idan ruwan ya tafasa sai ki dauraye shinkafar ki ki zuba aciki tayi parboiling,idan ta parboiling sai ki tsaneta tareda daurayeta ki aje ta agefe
- 3
Sai kizuba man zaitun dinki tareda albasa yafara soyuwa sannan ki zuba attarugun ki da kika yanka tareda tafarnuwa da citta su soyu
- 4
Idan sun dan soyu sai ki zuba shinkafar ki tareda sinadarin dandanonki da cinnamon powder kiyita soyawa yanda ake wa fried rice,idan ta soyu sai kisa veggies dinki da cray fish ki juya kidan rufe na mintuna kaman biyu
- 5
Idan tayi saiki zuba daga nan kuma sai ci
- 6
Ana ci da salad kaman potato kou macaroni salad
- 7
Sanan ana sa su kidney,liver,da sauransu
Similar Recipes
More Recipes
-

Amelia E :)
-

Arbi or Taro Mash or Kochu bata
Madhumita Bishnu
-

Soumini Bhattacherjee
-

Amrita Chakroborty
-

Mixed veg masala vermicelli (namkeen sevai)
Sudha Agrawal
-

Veg Masala Maggi (Mumbai Street Style)
Daxa Parmar
-

Seema Sharma
-

Shobha Rathod
-

Spoonful Passion
-

Lauren
-

Ninja foodie/ IP Buffalo Chicken Sliders
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Spicy sweet potato corn chowder
Kevin VilleMonte
-

pradeepa -

Sheba Awais Butt
-

Samidha Naik
-

Grilled halibut and shrimp kumquat chutney, shaved Brussels sprouts,And quinoa
Gary’s Island 😎🌴🌺🤙🏼
-

Komal Dattani
-

Nivedita Sehgal
-

Gull E Shah
-

Poonam Gupta
-

Anu's Delight
-

Chaya Haridoss
-

Tip Of The Day








Comments (2)