Masa

It's an easy recipe done with rice. Can be serve at any time. It's soft, light n fluffy.
Masa
It's an easy recipe done with rice. Can be serve at any time. It's soft, light n fluffy.
Steps
- 1
Ki gyara shinkafarki, ki jika shinkafar ki ta tuwo awa daya ko fiye da hk.
- 2
Ki wanke shinkafar tas inta jiqu ki tsane ruwan, a markado miki.
- 3
Markaden yayi laushi da kauri kar a ciki ruwa.
- 4
Ki jiqa yeast da ruwan dumin ki barshi yai kumfa tsawon minti biyar sai ki zuba a kullun shinkafar ki juya sai ki rufe ki aje a wuri me dumi na tsawon awa daya, zai ma iya kwana.
- 5
Daga nan sai ki zuba sugar, baking powder, salt da yankakkiyar albasa.
- 6
Ki juya sosai, sai ki dora tandarki a wuta, ki zuba mai, in yayi zafi sai ki debo kullunki ki ringa zubawa, in gefe daya ya soyu sa ki juya dayan gefen shima ya soyu.
- 7
Za ki iya ci da miyan ganye, miyan jajjage, ko a ci da tea.
- 8
Nb: waina/ masa na kyau in markade yayi laushi da haske. Kuma bata so a cika mata wuta, a rage wutar sosai(low flame)
Similar Recipes
More Recipes
-

Jon Michelena
-

Nutan Shah
-

Ifeoma John
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Shilpa Shah
-

Moong Dal Methi Masala Lachha Mathri - Tea Time Snacks
Manisha Sampat
-

Steamed Seabass with Vegetables
Xavier Seror
-

Uzma Syed
-

Jack Fermon
-

Robert Gonzal
-

🧑🏽🍳🧑🏼🍳 How to Make Pad Thai with Glass Noodles • Pad Thai Sauce Recipe
ThaiChef food by chef Peach
-

shreyaas_world
-

jglehenbauer
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Sudeshna Rajib Das
-

Jinal Sahu
-

Alisha Kathuria
-

kavya hasrani
-

kavya hasrani
-

Prachi Singhal
-

Pratima Mohanty
-

kiran pinjani
-

Jinal Sahu





Comments