Steps
- 1
Da farko Ki tankade alabon a kwaba shi da ruwa ki mulmulashi yanda kikeson girmanshi.
- 2
Ki daura ruwa a tukunya in ya tafasa sai ki xuba wannan alabon da kika kwabashi ki sakaya murfin tukunyan saboda kar yayi kumfa y xube in ya dahu ki kwashe shi a ruwa ki dauraye.
- 3
Miyan kuma ki xuba mai a pan kisa albasa sai kisa kayan miyanki ki soyasu in ya fara soyuwa kisa seasoning Dinki kicigaba da juyawa har sai ta soyu.
- 4
A tsame Dan sululun a xuba a plate asa miya asama kisa cabbage akai aci lfy😍.
Similar Recipes
More Recipes
-

Tilly Charman
-

Kesar_Kaju_Modak(Saffron Cashew Modak)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Healthy tasty water chestnut flour dry fruits Barfi
Ramaben Joshi
-

Bina Anjaria
-

Simran Ridhima
-

Vidyutaa Kashyap
-

Barnali Debdas
-

Jack Fermon
-

Robert Gonzal
-

🧑🏽🍳🧑🏼🍳 How to Make Pad Thai with Glass Noodles • Pad Thai Sauce Recipe
ThaiChef food by chef Peach
-

shreyaas_world
-

jglehenbauer
-

Usha B Rajpurohit
-

Amruta Walimbe
-

Astha Agarwal
-

Vidita Bhatia
-

Sneha Kasat
-

Pooja Batra
-

Sashi Joshi
-

Jenish Rathod
-

ummusabeer
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13827802













Comments