Yam balls

Yam ball abu ne mai matukar dadi hade da kosarwa. Ana cin shi d safe a hada da shayi ko kuma a ci shi haka.
Yam balls
Yam ball abu ne mai matukar dadi hade da kosarwa. Ana cin shi d safe a hada da shayi ko kuma a ci shi haka.
Steps
- 1
Dafarko xaki fere doyarki ki wanke saiki xuba mata ruwa ki dora a wuta. Bayan ta dahu saiki kwashe ta ki daka ta a turmi wato ki dan farfasata saiki kwashe.
- 2
Dama already ki yanka albasarki kananu kin jajjaga attarugu ki hde d tafarnuwa saiki xuba ki sa maggi, gishiri, curry powder dama sauran seasoning nd spices dkike anfani dasu wajen girki saiki juya shi sosai harsa ya fara hade jikinshi.
- 3
Bayan kin juya saikina gutsira kina mulmulashi kina ajiyewa a plate dhaka xakiyita yi harki gama.
- 4
Saiki fasa kwai a bowl ki yanka albasa kananu kadan ki xuba, saikisa pinch of salt ki kada saikina tsoma yam ball din a cikin ruwan kwain saikina soyashi.🥰😋😋.
- 5
Shikenan kin kammala yamai balls dinki saiki hadashi da tea ko kuma kici shi haka
Similar Recipes
More Recipes
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Foram C. Virani
-

Lauren
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Nena
-

Cat Day
-

Savory Sweet Ground Beef Patties
Naomi’s memo👩🏻🍳 -

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Sami Saqib
-

Basanti Pulao 💁🏻♀️ (Veg Yellow Pulao)
Anamika Banerjee
-

Zainab Aftab
-

Anjali Behera
-

Chetna Dhanak
-

Niranjana
-

stella's Kitchen
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

stella's Kitchen





Comments