Towon dalayi with okro soup

Munsan wannan tuwon a gidan mu sosai wani lokaci inzamuyi baki munayi sai suyi ta tambaya wannan meye kamar sa kwara kuma ba ita bace
Towon dalayi with okro soup
Munsan wannan tuwon a gidan mu sosai wani lokaci inzamuyi baki munayi sai suyi ta tambaya wannan meye kamar sa kwara kuma ba ita bace
Steps
- 1
Za'a wanke shinkafa sai ajika ta 15mnt sannan a markada ta a tace gasarar ita za'ayi amfani da ita
- 2
Zaki sa ruwa a tukunya kofi 4 ko 6 a wuta in ya tafasa sai ki rage kofi 2 a abu mai murfi sai ki dakko gasarar ki tace ruwan saman
- 3
Mai Kaurin ita za'ayi amfani da ita za'a fara zubawa acikin ruwan a hankali kina juyawa kina kara gasara harsai yai kauri kinayi kina zuba man shanun ki ko na gyda idan gasarar ta shige idan yayi zaki ganshi kamar sakwara yana danko yana kyalli idan yayi tauri zaki kara wannan ruwan da kika rage ki daidai ta daidai da yadda kikeson taurin sa amma fa akwai tuki,sai arufe yaturara 15mnt sai a kwashe
- 4
Miyar kubewa Zaki wanke kubewar a gogata,a jajjaga attaruhun da albasa,a tafasa naman da Kayan kanshi (citta,masoro,bay leave) da albasa, busashen kifin atafasa ruwa zuba masa bayan minti biyar agara acire dattin jikinsa da kaya a daka daddawa da kayan kayan kanshi (citta da masoro) adaka cry fish
- 5
Za'a dora manja awuta in yayi zafi sai asa albasa aciki idan tasoyu sai azuba nama da busashshen kifi aciki yadan soyu sai azuba jajjagaen attaruh aciki yadan soyu sai azuba ruwan naman aciki sai asa daddawa da cry fish a kara ruwa daidai da yadda zai isa miyar akara dandano da gishiri sai abarsu har ruwan miiyar yadahu sannan zubu kubewar burgeta idan taduhu a sauke ahada da tuwon dalayi
Similar Recipes
More Recipes
-

Mayflower
-

Aaliv Ladoo - Garden Cress Seeds Ladoo
Surekha Dongargaonkar
-

skunkmonkey101
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

Nutan Shah
-

Kulsoom Bukhari
-

Maggie Conlon
-

Non-Fried Egg Yolk & Veggies Pakora
Uzma Syed
-

Pragati Hakim
-

Bibimbap Easy Recipe | Korean Food
Daruma Cooking
-

PittbullMom2014
-

fenway
-

PittbullMom2014
-

Emre Bakan
-

Priyanka Mahendran
-

Madhumita Bishnu
-

Shama Khanna
-

QUEEN OF THE KITCHEN
-

Naheed Alam
-

Sonal Sardesai Gautam
-

Aruna Thapar
-

Pramila Negi Simmy
-

Garlic Mushroom Paneer Stirfry
spicequeen





Comments (2)