Steps
- 1
Zaki xuba rabin 1kg na semolina a bowl sai kisa yeast 2tblspn. Kisa sugar dai dai yadda kikeso, kisa gishiri dan kadan
- 2
Sai ki dama da ruwan dumi ki buga sosai ya hade kar yayi kauri kamar na cin cin kuma kar kwabin ya kai na wainar shinkafa sakewa
- 3
Sai ki rufe kidan bari ya tashi. Inya tashi, Sai kisa baking powder 1tblspn, sai ki juya shi ya hade, ki daura frying pan awuta ki dan diga mai sai ki debo kullun kamar cikin ludayi 1 ki xuba ki rufe ya dan soyu, saman sai ya nuna
- 4
Sai kisa a plate, ki kuma yin wani. Haka dai zakiyi tayi har sai ya kare
- 5
Baa juya shi
Similar Recipes
More Recipes
-

Vedangi Kokate
-

Diet biscuits with custard flavour 🫓 🫓
Kulsoom Bukhari
-

Nutan Shah
-

Gatte ki kadhi and dry Masala gatta
Prachi Maheshwari
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Sangita Vyas
-

Hema Wane
-

Mridula Srivastava
-

Aimee Qualls
-

Ellen_A3
-

Pawon Indo Bule
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Rose flavoured Trés lechés cake (eggless)
Priyangi Pujara
-

Mincemeat mini loaves great for leftovers
In cucina con Sofia
-

Meme
-

Oats jaggery Chocolate brownie
Amrita Mallik
-

Meme
-

Zeba F Lari
-

Misbah Rasheed Qureshì
-

Sanchita Das
-

Chocolate caramel truffle eclairs
tanveer sayed
-

Easy and tasty #endofyearchallenge#
Ruby Verma










Comments