Steps
- 1
Ki dauraye shinkafarki sai ki jikata ta juku,sai ki kara wankewa ki yanka albasa ki markada
- 2
Sai ki dafa shinkafar ci in ki ki barta ta sha iska,sai ki juye a cikin markadan ki ki sa yeast ki jujuya sai ki rufe ki barshi ya tashi.
- 3
Idan ya tashi sai ki dauko tandan ki ki dan sa mata mai da gishiri idan yayi zafi sai kisa tushu ki goge(shi fa’idar haka shine zai hana wainar ki kamawa a jikin tandar).sai kuma ki kara zuba mai na soya wainar.
- 4
Sai ki dan kara ruwa a cikin kullunki ki jujjuya sai ki samu kwano wanda zaki dunga diba a ciki,sai ki diba kullunki,kisa dan gishiri,sugar, da albasa sai ki fara soyawa a cikin tandarki. Idan kasan yayi sai ki zuyashi zuwa dayan gefen.haka zakiyi ta yi har sai kin gama
Similar Recipes
More Recipes
-

Vilde!:)
-

Nutan Shah
-

Lal Math (Amaranth Leaves) Curry
Adv. Vidya D. Umredkar
-

Onion and Tomato Tempered Curd Rice
Manisha Sampat
-

Mukti Sahay
-

Prachi Phadke Puranik
-

Dahi TikhariSpicy Yogurt Curry
Swati Ganguly Chatterjee
-

Lisa Pitts
-

alfredsanpedro
-

silvana
-

Basma Oumaima
-

Purejenlife -JVILLANUEVA
-

Orange Ginger Avocado Jalapeño & Spinach Smoothie
Angela McWilliams
-

Sathyaskitchen
-

Kiran Shahzadi
-

Rizwan Qureshi
-

Sanchita Mittal
-

@Mwende Nyaga
-

Peri peri paneer toast sandwich
Aanal’ kitchen (by Aanal Thakkar)
-

Neha Sharma
-

Suhita Rana Chowdhury👩🍳
-

Chettinad Pasi Paruppu (Moong Dal Sambar)
Anamika Banerjee









Comments