Steps
- 1
Zaki dafa doyar ki tayi laushi
- 2
Sai ki wanke carrots dinki da onion kiyi slicing dinsu
- 3
Sai ki sa oil a tukunya ki sa spices da maggi ki da minced meet ki soya in ya kusa soyuwa saiki adding sliced onion da carrots dinki kisa agefe
- 4
Idan doyar ta dahu zaki sa a turmi mai kyau ki daka ta ita batai laushi ba ita batai tauri back
- 5
Sai kina diba kina hada ta kina diban hadin namanki kina sawa a tsakiya ki hadeta kar ki bari yahade da duka doyar iya tsakiyar ake so
- 6
Saiki kada kwai ki nasa shi a kwai saikisa a flour saiki kara maida cikin kwai kina sawa acikin mai mai zafi sama sama kina soyawa
Similar Recipes
More Recipes
-

Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Hetal Poonjani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sampada Shrungarpure
-

Bethica Das
-

Tasty Delicious Healthy Creamy Sabudana Payasam
Krishna Biswas
-

Sangita Vyas
-

Robin Menzi
-

SABA
-

Olive Oils from Spain
-

Robert Gonzal
-

Khady Dharuna
-

Emilys Home Cooked Kitchen
-

Maryam Harande -

Shilpi Tandon
-

Dr.Madhumita Mishra
-

meenu gupta
-

Manju Goyal -

Shredded chicken, paprika and avocado sandwich
Olive Oils from Spain
-

Olive Oils from Spain
-

Pooja Agarwal
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14749450











Comments