Steps
- 1
Dafarko zaki wanke kayan ciki sosai
- 2
Sai ki saka a tukunya kisa ruwa
- 3
Sai ki saka curry da mixed spices da sinadarin dandano da citta
- 4
Sai ki samo albasa da tafarnuwa
- 5
Sai ki yanka ko ki jajjaga sai ki daura akan wuta sai ki saka oil dinki kadan sai ki rufe
- 6
20-30mins saboda kayan ciki yanada karfi sosai sai kin barshi yayi laushe
- 7
Sannan sai ki dauko dankali sai ki yanka yanda kikeso sai ki sakashi a cinkin papper soup
- 8
Lokacin kayan cikin ya fara laushe sai ki zuba dankali sai ki kara ruwa
- 9
Abinda yasa akesaka dankalin daga baya shine kayan ciki yafi dankali karfi dina kikasa su lokaci daya dankalin zai riga kayan cikin dahuwa kinga dankali zai farfashe ya dafe sai ya zama fate alhalin shi wannan kayan ciki baiyi laushi ba kinga abu baiyi kyau ba
- 10
Daga nan sai ki duba dankali idan yayi sai ki sauke 😃😃Serve And Enjoy 😃😃😃
- 11
Similar Recipes
More Recipes
-

Fulori Kadhi (UP style Pakoda Kadhi)
Priyangi Pujara
-

Arezu
-

Jigisha Modi
-

Shilpa Shah
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Vegetable. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Cherry Blossoms and Matcha ''MIZU-YOKAN'' (White Bean Jelly)
Fumie's Recipe
-

Julie - Mrs. Lin's Kitchen
-

Ilias Elhayani
-

Instant Pot Potato Curry (V/GF)
Kikki Avila
-

Sehrish Sohail
-

Mk Mahwish
-

Hina Ibrahim
-

Ashley Shane Sutton
-

Kiran Asghar
-

Amina Rajpoot
-

Rumana Irfan
-

Amina Rajpoot
-

Kainat Pathan
-

Umme Yousuf














Comments (3)