Ingredients

  1. 1/2 cupsugar
  2. 1/4 cupOrange juice
  3. 1 tspOrange essence

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba sugar nd orange juice, orange essence, cikin tukunya saiki Dora su Akan wuta kiyita juyawa harsai kinga yafara kunfa yayi kauri kenan saiki sauke ki aje gefe yadan sha iska Amman ba chan ba idan Kika bari yahuce zai dankare miki acikin tukunya yakasa tabuwa, after yayi saiki zuba cikin silicone irin wanda kikeso saiki aje yasha iska, idan kina sauri zaki iya sashi cikin fredg yana kammala shikenan saiki cireshi daga cikin silicone asha dadi lfy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
on
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Read more

Comments (2)

Similar Recipes