Steps
- 1
Za a tsince cikin waken soya, sai a wanke ta a zuba a blender asa ruwa a markade ta tayi laushi.
- 2
Sannan a kawo abun tata a juye markaden a ciki a tace ruwan a cikin tunkunya mai dan girma, sai a daura a wuta.
- 3
A barta ta fara tafasa sai a kawo vinegar ana zubawa ana juyawa har ta fara hadewa wuri guda. Sannan a kawoabun tata a juye a ciki a matse sai a danne da abu mai nauyi don ruwan ya tsane.
- 4
Bayan ruwan ta tsane gaba daya, sai a kawo wuqa a yanka. Sannan a hada ruwan maggi a wani tukunya a saka awarar a ciki a mayar kan wuta a bari tayi tafasa daya sai a juye (wannan zai sa maggi ya ratsa ta har ciki).
- 5
Sannan a fasa qwai a kada sai ana tsoma awarar a cikin qwan ana soyawa. Shikenan 👌
Similar Recipes
More Recipes
-

Crispy Green Banana Potato Patties
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Pabi Chettri
-

Shobha Deshmukh
-

Shobha Rathod
-

ZMA
-

Kshama's Kitchen
-

Yadnya Desai
-

Woman Who Bakes
-

Julie - Mrs. Lin's Kitchen
-

Raspberry Almond Tart “Torta della Santa Maria”
Adam Janowski
-

Quince paste and stilton quiche
Santy Coy
-

Yirel Zawadi Okongo
-

Raspberry Almond Tart “Torta della Santa Maria”
Adam Janowski
-

peninnah k
-

Daisy
-

Sadaf Siddiqui
-

Sam
-

Zainab’s kitchen❤️
-

Rachael Mutheu


























Comments (7)