Steps
- 1
Zaki samu mazubinki mai tsabta mai murfi saiki zuba semovita dinki saiki zuba sugar, gishiri, baking powder, yeast, mai duk ki juya sosai ki tabbatar sun hadu, sai ki kawo ruwan dumi ba mai xafiba ki zuba akai kina damawa ba sosai xaki xuba ruwan ba kar yayi yawa yayi kamar kwabin fanke sannan sannan ki saka murfi ki rufe ki kaishi raya yayi 1 hour ya tashi sosai.
Bayan kin dauko sai ki dauko leda in a leda zakiyi ko container ko kafin roba mai tsayi irin na jug ki shafa masa Mangyada - 2
Yadda baxai kama ba in kinxo cirewa sai ki dero kullin semovita ki dinga xubawa karki cika amma, bayan ki gama xubawa sai ki jera a tukunya ko steamer ki kaishi rana yayi 1 hour ko 30 minutes zai sake tashi, in kuma a leda kika kulla karki var iska a ledan kar ki kulle can bakin kibar space a leda
- 3
Sai ki turarashi ya nuna sosai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Slow Cooker Buffalo Chicken Wraps
cindybear
-

Chicken breasts stuffed with spinach and emmental
Robert Gonzal
-

Sweet & Spicy red pepper jelly
sjs2020
-

Sammy_veg
-

Fatima Bie -

California Farm Cold Smoked Pork Ribs
Hobby Horseman
-

Sadaf Siddiqui
-

Hiroko Liston
-

Brenda Njemanze
-

Naila Asif
-

Sondus
-

Karl
-

Heemash Cuisine
-

Naila Asif









Comments (2)