Farar Shinkafa da miyar
#sokoto team
Steps
- 1
Nafara Dadafa farar shinkafa tahanyar tafasawa sannan wato perboiling kenan
- 2
Nakawo kayan miyana nawanke nanikasu kadan basuyi lukui lukui ba
- 3
Nafere dankalina tare da tafasashi na ajiye gefe
- 4
Nadaura tukunyata kan gas nazuba mai kadan yadda zai isheni kuma beyi yawaba nasoya albasa tare da tafarnuwa da ginger wacce na jajjagasu
Bayansundanfarasoyuwa nazuba kayanmiyana najujjuyasu bayan suntsane sunshanye ruwansu nadauko dankalina nazuba nadauko maggi nazuba nacigaba da soyawa sannan nadauko kifina soyayye ko gasasshe (nidai nayi amfanida gasashe) nabarta ta soyu
Aci dadi lpy
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhvi Srivastava
-

Prachi Phadke Puranik
-

Soumini Bhattacherjee
-

ZMA
-

Kshama's Kitchen
-

Shilpa Shah
-

Rachana Sagala
-

Saunf Wali Chai/ Healthy Fennel Seeds Drink for Monsoon
Navnita Jaiswal
-

Jenny Lynn
-

Diana Luder
-

Creamy Vanilla Sauce w/ Evaporated Milk
Wilhelmina Cooks
-

Creamy Vanilla Sauce w/ Evaporated Milk
Wilhelmina Cooks
-

Pranjal Kotkar
-

Khara Pongal (Bangalore style)
Monica Rangaswamy
-

Daxa Parmar
-

cindybear
-

Suhita Rana Chowdhury👩🍳
-

1 2
-

Fatima Aliyu













Comments (3)