Steps
- 1
Ki kawo roba kizuba shinkafar ki ki sa ruwa ki wanke shi sai ki kawo kwando Wanda ki kasan idan anzu ba wannan shinkafar bazai zube ba ki bashi ya tsane
- 2
Idan ya tsane sai ki kawo kayan hadin ki kizu ba ki jujjuya kar sai ya hade jikin sa
- 3
Sai ki kawo tukunyar ki kisa ruwa ki dora akan gas sai ki dora kwandon ki Akai kisa Leda ki rufe da murfi
- 4
Kinayi kina dubawa har sai yayi sai ki kawo Soyayyen Naman ki
Ki yayyanka ki zuba ki rufe kidan basa minti biyar sai ki sauke kasa man gyada
Similar Recipes
More Recipes
-

Chicken Piccata over Angel Hair Pasta
Kendall Sampson -

Lemon Feta Andouille Chicken Sausage Orzo Bowls
Kendall Sampson -

Chili Oil Eggs Hash Browns with Spicy Ranch
BitesWithReagan
-

Irum Zaidi Home Cooking
-

Healthy tasty veg semolina masala chilla
Ramaben Joshi
-

Swati Sheth
-

Suge Works
-

Kulsoom Bukhari
-

kairynel
-

Fumie's Recipe
-

Celine Johnson
-

California Farm Chocolate Pear Dessert
Hobby Horseman
-

Reyhane.k
-

ayndrila dutta
-

Sheenay Khan
-

Firdausi's Kitchen
-

How to make ragu pasta sauce at home
Urban Yolk - Giulia Nigrini
-

Chocolate Coconut & Biscuit Truffles
DrSwati Verma
-

Chef K. Madaks Bakery
-

Sneha Seth
-

Fatima Korau
-

Fatima Korau
-

Aisha Suleiman








Comments (2)