Steps
- 1
Ki tankade garin alkama da flour kihada aroba kixuba gishiri kadan ki gauraya kixuba yeast 1tea spoon kixuba ruwan dumi ki kwaba kaman kwabin fanke kirube inyatashi kisoya amai..
- 2
Ki yanka namanki dede ynda kikeso kixuba a tukunya kiyanka albasa kixuba spices da garin ginger inya tafasa kixuba mai da kayan miyan dakika blending idan yadan soyu kixuba ruwa kisaka daddawa da seasonings idan yafara tafasa daman kinyanka allayahonki da ganyen albasa da albasa kiwanke kixuba aciki kixuba dakakken gyadar miyan ki kibarshi yaturara seki sauke😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Kyle Koshman
-

Nana Aliyu
-

mary jane
-

Ryan
-

Chargrilled Vegetable & Lentil Layer Bake
Claire Dolci
-

Brad's corny beans and weenies
wingmaster835
-

Cluster Beans Curry - Andhra Style
Bethica Das
-

Bethica Das
-

ifuchi
-

🥇Air Fryer Chocolate Chip Cookies By (Jerr)
Jerry Kaye
-

catrep2
-

skunkmonkey101
-

Rideless / Skinless Belly Pork
farang31
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Alka Bhandari
-

Dolly Kachhwani
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Dolly Kachhwani
-

@Mwende Nyaga
-

Man o Salwa By Neelam Saleem
-

Afshan Tabassum
-

Vaishali Suhas
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/16884902








Comments