Steps
- 1
Dafarko za'a fere doya 🥔 ayanka a dafata da ruwan gishiri
- 2
Sai a tsane a kwando a barbada tumeric akai
- 3
Sai a fasa kwai 🥚 azuba Maggi da tafarnuwa da dakakken citta da yankakken albasa a kada
- 4
Sai a dunga tsoma doyan cikin Kwan ana soyawa ana diban Kwan ana yaryadawa akai
- 5
Inya soyu sai a tsane a kwando sabidda man yabar jikinshi
Similar Recipes
More Recipes
-

Mridula Srivastava
-

Kristy Green
-

🍞Pillow-Soft Eggless Dinner Rolls 🍞
Veggie K
-

Bee Vinitra
-

Brandon W. -

Syeda Hira Mujadid
-

Kulsoom Bukhari
-

Katatonickat
-

Patricia W
-

Ameya Bhat
-

Sneha Patel
-

Vegetable Mayo cheese sandwich
Sneha Patel
-

Bela Doshi
-

Sneha Patel
-

Madhumita Bishnu
-

Jon Michelena
-

Phir b DIL hai HINDUSTANI (simple cookies)
Dr Vidyashree
-

Tri-Color Dhokla A Popular Gujarati Steamed Snack Recipe
Sakshi Nillawar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/17040499























Comments (3)