Soyayyan Doya😘

Fatima Muhammad Sani @FBushair
Cooking Instructions
- 1
Dafarko za'a fera doya a yanka a dafata da ruwan gishiri for 10 min gishirin kadan
- 2
Sai a tsane a kwando a yayyanka to desire shapes a daura mangyada a wuta a soyaa a zuba doyan a barbada tumeric akai da maggi da tafarnuwa inya kusa soyuwa sai azuba yankakken albasa aciki ya Dan soyu kadan sai a kwashe
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/17256523
Comments