Yummy fried Gurasa and egg

Hi everyone am back for a long time ,na kawomuku wani recipe mai Dan Karin dadi Wanda ake da gurasa ,toh nidai bansan sunan shi ba , but I give him the name of yummy fried Gurasa and egg ,kuma zaku iya bashi duk sunan da kuka ga ya dace dashi , idan kun gwada
Yummy fried Gurasa and egg
Hi everyone am back for a long time ,na kawomuku wani recipe mai Dan Karin dadi Wanda ake da gurasa ,toh nidai bansan sunan shi ba , but I give him the name of yummy fried Gurasa and egg ,kuma zaku iya bashi duk sunan da kuka ga ya dace dashi , idan kun gwada
Steps
- 1
Zaki samu bowl din da zaki yi amfani dashi,sai ki zuba flour,yest dinki,gishiri kadan,sai ki dinga zuba warm water dinki kina Kwabawa kamar dai yadda ake kwabin Gurasa,sai ki saka a rana har ya tashi
- 2
Bayan ya tashi sai ki dauko pan dinki Wanda kike gashin Gurasa dashi sai ki dauko wannan kullun naki ki diba ki zuba idan yayi zaki ga ya fara bouble a sama sai ki juya shi,shima kasan ya gasu yayi Golden brown sai ki kwashe,a haka zaki dinga yi har ki gama
- 3
Bayan kin gama gasa gurasar ki,sai ki samu almakashi mai kyau ki yanka ta kanana kanana,sai ki dauko bowl din ki,ki fasa kwai,ki yanka albasa,maggi,curry,yajin Barkono sai ki kada kwanki har ya kadu sai ki aje gefe
- 4
Sai ki dauko pan dinki na suya sai ki zuba Mai gyda,sai ki zuba gurasar ki da kika yanka kanana kanana a cikin ruwan kwanki sai ki motsa ki soya kamar dai yadda ake soya doya da kwai,idan yayi golden brown shikenan sai ki kwashe
- 5
My people ina gaya muku wannan abun dadi ne dashi,ku gwada and duk Wanda ya gwada yaji dadinshi yamin addu'a,idan mutum yana ci bama zai gane gurasa bace take ci,har dai idan yaji kwai.ngd
Similar Recipes
More Recipes
-

Lauki Bhujiya/ Simple Lauki Sabzi without Masala
Navnita Jaiswal
-

Mango Jam/ Natural Raw Mango Jam for This Summer ☀️
Navnita Jaiswal
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Jigisha Modi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Dal Rice, Fried Potatoes and Chutney
Deepti Johri
-

Mukti Sahay
-

Ricardo
-

Sophiee
-

Halal Cart Chicken and Rice Bowl
Muna’s Kitchen
-

Ground beef and potato casserole
Autumn Farmer
-

ifuchi
-

lilis.home
-

cindybear
-

Ground beef and potato casserole
Autumn Farmer
-

Healthy Jowar Jaggery Biscuits for Kids
Prachi Phadke Puranik
-

rama
-

Pragati Hakim
-

Cold coffee chia seeds pudding
Kalpana Rai
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Barnali Debdas
-

Vidyutaa Kashyap
-

Crispy Eggplant Fries | Baingan Phula Bhaja | Eggplant Flower Fry
Lovley Shawlooney
-

Supriya Devkar
















Comments