Baobab soup/Miyar kuka recipe two

Steps
- 1
Fyazil's Cuisines*
*MIYAR KUKA recipe two**YADDA NAYI NAWA*
Na daura tukunya akan wuta nasaka ruwa, na dauko albasa na yanka quarter na zuba aciki, na wanke wake na zuba, na jajjaga danyar citta, tafarnuwa, daddawa, attarugu Kadan da borkono kanana na zuba, Nasa Maggie star, Maggie knorr, pinch of curry da gishiri na rufe. Na gyara kifi (banda) Shima na zuba na rufe da wake na ya Nuna saina Kada Kuka banbar shi ya jima sosai ba na sauke.Maggie star da knorr sunfi min dadi a Kuka.
- 2
Idan zakiyi using Onga as seasoning kiyi using Onga classic tafi dadi a kuka
Aduk lokacin da kikeso kiyi girki amma bakida atttarugu kiyi using borkono in kinada shi. Ki dake ta sai kiyi using
Zaki iya using borkono kanana gun gasa kifi da kaza
Miyar Kuka bata bukatar tarkacen kayan Miya dayawa, aduk lokacin da zakisa spices ki Kula Kada ki cika su
Zaki iyacin miyar Kuka da Kowani irin tuke, biskin masara, shinkafa, alkama, cous cous etc
- 3
Idan bakyason kifi ko bakida shi sai kiyi using Nama. Idan ruwan miyar ki ta Shanye waken ki bai Nuna ba saiki Kara inda bukatar Kara maggie sai kisa
Miyar Kuka Yana dadi da wake. Idan baki tabayiba ki gwada. citta Yana karawa Miya dadi especially kuka. Tafarnuwa Kuma Idan bakyaso Zaki iyayi bashi
*fyazil's tasty bites*
*IG_fyazilmkyari_007*
Similar Recipes
More Recipes
-

Brown Butter Mini Chocolate Chip Cookies
Ashley Smith
-

Fudgy Brownie Cookies with Crackly Tops
Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Arezu
-

Yummy everyday
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

skunkmonkey101
-

jenscookingdiary
-

Pawon Indo Bule
-

kostas1213
-

.Hema Valecha Kukreja
-

Abha Agam Singh
-

Fruits stuffed chocolate pancakes
Dipsikha Nandi -

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Bethica Das
-

Thelma Sherry -

ash forbes
-

Cynthia Khamadi


![Mike's Complete Salmon Dinner [Grilled Or Baked] A picture of Mike's Complete Salmon Dinner [Grilled Or Baked].](https://img-global.cpcdn.com/recipes/d0b8104d03241f11/240x240cq80/mikes-complete-salmon-dinner-grilled-or-baked-recipe-main-photo.jpg)



Comments