Yadda zaki gasa kifi

Yadda zaki gasa kifi
Steps
- 1
Fyazil's Cuisines*
*GRILLED FISH METHOD*Ki gyara kifi sosai ki wanke ta, sai ki dan tsaga jikin kifin, kisa wani roba a kasar colander kisa kifi dan ruwan jikin ya sauka. Ki samu bowl kisa mai kadan, attarugu, curry, yaji, garlic, Maggie ki dama sai kiyi marinating ko ina a jikin kifin. Idan kinada foil paper ki nade kifin aciki kisa a fridge yayi 1hr idan bakida foil zaki iyasa haka acikin roba yayi 1 hr. Bayan 1 hr saiki cire kiyi
- 2
Preheating Oven Sai kiyi grilling nashi.
-Duk abinda akayi marinating nashi yadan jima kamin aka gasa tafi taste
-Idan bakida fridge zaki iya rufewa acikin roba yayi 30 minutes ko 1hr
- Ba lallai sai Oven ba zaki iya gasa wa da duk wani nau'in gashi kamar akan gawayi etc*fyazil's tasty bites*
*IG_ fyazilmkyari_007*
Similar Recipes
More Recipes
-

Ryan
-

Bonface kithinji
-

Bolognese Sauce (Fast Version & Traditional Version)
Gaetano Spampinato
-

Bethica Das
-

Tasty Crispy Curry Leaves Majedar Fritter
Ramaben Joshi
-

Daneji Kitchen
-

Jigisha Modi
-

Vedangi Kokate
-

Mirchi Thecha (No Onion No Garlic)
Nikita Singhal
-

Italian Chicken Vegetable Bean Soup
@chefcraig
-

Joseph Green
-

Indonesian KWETIAU SIRAM(Rice Noodles in Egg Gravy)
Pawon Indo Bule
-

Steak and Potato Cream Soup in Slow Cooker
Angela Mertoyono
-

Pawon Indo Bule
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Yadda zakiyi juice na agwaluma da carrot
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Mulunga Alukwe
-

Sakshi Hotwani
-

Mukti Sahay





Comments