3ingredients fruit salat

Steps
- 1
Dafarko zaki wanke kayan fruit naki seki wanko fruit dinma kitabbatar kin wanke hanunki sabida hannu zaki saka seki yanke kan kankanarki daidai wajen kwallayen Dan kiji dadin ceresu duka Dan ba dadi ace kinyi fruit salat ma baki kuma sunaci suna cire seed ba dadi duk da seed din yinada kyau ajiki amma baikamata ace abarshi cikin fruit salat da ba ke daya zakishaba seki ciresu haka zakita yankawa daidai wajen kwallon harsu kare seki yankasu cube duka ko kuma iya size dakikeso
- 2
Seki fere sweet Mellon wasu nacin bawon Dan yanada kyau seki wanke cikinsa kiyankasa yadda kikayi da water mellon
- 3
Sekiyanka orange gida hudu kicire daya seki yanka tsakiya zakiga sunfita batareda bawoba seki yankasu kisa fanta or sprite or fresh or sugar seki saka afridge shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Hetal Poonjani
-

Mom’s Special Dudhi Kadhi – Light & Comforting Gujarati Delight
Krishna Dholakia
-

ifuchi
-

Rainy Krishnan
-

chef Nidhi Bole
-

Whole wheat flour (Aata) Pinwheel cookies(No Oven Recipe)
Nikita Singhal
-

Kulsoom Bukhari
-

culinarycubit
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

MOTHER'S DAY SPECIAL, MOM'S FAV PATISAPTA PITHA (#CA26 #mother's_day'26)
ANANYA BHATTACHARYA
-

Jason Ballard
-

Jason Ballard
-

icancervive10
-

[jerr]![[jerr] [jerr]](https://img-global.cpcdn.com/users/e57c37c74a40dc67/16x16cq50/avatar.jpg)
-

Shakuntla Tulshyan
-

Anju Mishra -

zhamz(bintu's Kitchen)
-

Jamila Ibrahim Tunau
-

Becky
-

Nitu Kakria
-

Sadhana Singh
-

zhamz(bintu's Kitchen)
-

Jiya Rohit Makhija -

Mix veg curry with whole poppy seeds
Aritri ballav





Comments