Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Naman kaza but na turawa
  2. Soy sause
  3. Hot sause
  4. Spices
  5. Venegar
  6. Garlic
  7. Pepper
  8. Olive oil
  9. Onions
  10. Pinchsalt
  11. Cardamon
  12. Roust bean (daddawa)

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki gyara kazarki saiki ban karar da ita sannan saiki daka tattasanki,albasa,daddawa,tafarnuwa,cardamon insun jajjagu saiki kwashe a plate saiki zuba soy sause,hot sause,olive oil, saiki saka maginki yanda kike tunanin zaiyi da gishiri dan kadan sannan saiki murtsikesu gaba daya saiki rinka gogawa a jikin kazar ki tabbatar ko ina ya samu inkin gama saiki sa venegar a saman kazar like two cover saiki aje kazar harsai ta jika inkin gyarata ne wurin karfe 2pm haka toh 6pm

  2. 2

    6pm zaki iya gasawa a oven tayi kamar 45min to 50min inta gasu shikenan kazarki is ready

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Abubakar
Aisha Abubakar @A62022818
on
Nigeria

Comments

Similar Recipes