Steps
- 1
MRS GHALEE TK CUISINE*
*YAM BALLS*
Doya
Tattasai
Attaruhu
Albasa
Spices
Bread scrumbs or
Golden morn or
Cornflakes
Salt
Sugar
EggKi fere doya ki wanke ki dora a wuta kisa salt da sugar
Kiyi jajjagen kayan miyar ki ko kiyi chopping ki hada da sauran kayan dandanon ki
Idan doyar tayi ki hada da kayan miya da su spices ki kirba a turmi
Sai ki mulmula shape din da kike so
Ki kada kwai
Ki ringa sawa a kwai sai kisa a garin biredi ko golden morn amma ni da cornflakes nai amfani
- 2
Dama manki yayi zafi sai ki ringa soyawa a mai me.zafi
- 3
Har sai yayi golden brown
- 4
Shikenan idan yayi ki cire kiyi serving
Similar Recipes
More Recipes
-

Namrata sarmah
-

Summer Season Mini Lunch Thali (Aam Ras, Padvali rotli, Val Ni Dal & Fajeto)
Bina Samir Telivala
-

Scott Kane
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Korean Ground Beef and Rice Bowl
Chris Pratt
-

Chicken Broccoli Rice Alfredo Bake
april.brewer
-

Plain Jane
-

skunkmonkey101
-

Sonia Punjabi -

khazamula
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Seun Tuyo
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

eva
-

Lalit Kumar
-

Nkechi M -

Neelam Bhargava











Comments