Noodles with daddawa

Phariey's Kitchen @cook_13834527
Indome with daddawa
easy to cook,taste so delicious when eating.
Noodles with daddawa
Indome with daddawa
easy to cook,taste so delicious when eating.
Steps
- 1
Kitanaji tukunyarki,plate,lidde,da cholali ki wankesu
- 2
Kisanya mai kadan atukunyarki ki yanka albasa kisoya su.bayan kin soya ki tsaida ruwa,sai kidauko onga dinki da daddawa kisanya
- 3
Daman kinyanka wata albasar,idan ruwan yatafasa daddawar ta dahu sai ki xuba indome da albasar
- 4
Idan indome din takusan dahuwa sai ki dauko magin ta ki xuba ki motsa,kibata yan mintuka sai ki sauke
- 5
Shikuma kwan sai kisamu pan dinki ki daura kisa mai sai ki soya kwan,inkin soya saikisanyashi daga gefen indomin.ana cinta da yaji mai tafar nuwa but idan bakiso ma xaki iya cinta hakanan.
Similar Recipes
More Recipes
-

ZMA
-

Ritzyy
-

Mia-Maria -

Aruna Thapar
-

Prachi Phadke Puranik
-

Aarti Dave
-

Rachana Sagala
-

Aishwarya Kitchen A
-

SHYAMALI MUKHERJEE
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Rachel Leigh
-

Raven
-

Boca de Fogo
-

shimi
-

qtmonki01
-

Cabbage & Ugali#localfoodcontest_Kisumu
Roopal Mandavia
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Sk.Atique -

Jyoti Jain
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

Nonjabulo
-

Remmy Irke
-

Rebecca
-

Reema sardana
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/5872549





Comments