Noodles with plenten an egg

aishabashir5284
aishabashir5284 @cook_13832708

Noodles with plenten an egg

Noodles with plenten an egg

Noodles with plenten an egg

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Attahiru
  2. Albasa
  3. Kayan dandano

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki tanadi tukunyarki sai ki dora ta akan wuta sai ki sa ruwa a ciki dai dai yadda zaki dafa indomie dinki sai ki bashi yan mintina ya tafasa in ya tafasa sai kisa indomie aciki ki zuba mai kadan in kina da bukata saiki dauko attaruhu da albasa da kika tanada saiki yanka so or ki greeting dinsu ki zuba aciki ki sai kisa magin indomie ki bashi 10mnt saiki sauke

  2. 2

    Plenten zaki bare plenten sai ki yanka ta yadda kikeso sai ki Samata gishiri ki dora mai a pen ki soyata in ta dauko brown sai ki kwasheta

  3. 3

    Egg zaki sami contenar me tsafta ki fada egg a ciki kisa maggi da albasa sai ki yanka tumatur ki juyashi shi sai ki zuba oil pen ki daura akan wuta ki soya egg sa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aishabashir5284
aishabashir5284 @cook_13832708
on

Comments

Similar Recipes