#kunucontest#Kunun markadaddiyir gyada da gasarar koko

This is my best kunun gyada recipe I and my family luv dis kunun gyada especially with akara/kosae.
#kunucontest#Kunun markadaddiyir gyada da gasarar koko
This is my best kunun gyada recipe I and my family luv dis kunun gyada especially with akara/kosae.
Steps
- 1
Da farko zaki saka wannan markadaddiyir gyadar a blender kisa ruwa daedae yadda kike bukatar kunun ki markada ko kuma kisa ruwa ki dameta da ludayi.
- 2
Saeki tace da rariyah ki juye a pot ki dora a wuta.
- 3
Kita juyawa zakiga yna kumfa yna tafasa,zakiyita juyawa har yayi tafasa kamar uku zakiji gafin gyadar na fita.
- 4
Zaki zuba gasarar a mazubin da zaki dama kunun kamar jug.
- 5
Saeki juye wannan tafasasshiyar gyadar acikin gasarar zakiga yayi kauri sosae.
- 6
Saeki matsa lemon tsamin ki juya sosae.
- 7
Kisa madarar gari data ruwa da sugar ki juya sosae.
- 8
And then enjoy with your hot kosae/akara.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sweet Potato Halwa - A Fasting Recipe
Surekha Dongargaonkar
-

Peanut noodles with spicy tofu
Myles Levin
-

-/~THEMAZERUNNER~\-
-

Peach Cobbler Milk Bread Donuts
Kelsey Davis
-

Shital Jataniya
-

Supriya Devkar
-

Ilovetocookrecipes -

Madhumita Bishnu
-

Dorce Kim
-

Instant No-Gas Sweet Recipe | 5-Minute Delicious Indian Mithai
Padmini Venkatesan
-

shimi
-

My Grilling Spot
-

Trisha Noble
-

Gene Johnsen -

kitanax
-

Sumy's delicious
-

Peter Cooper -

Sumy's delicious
-

Jay
-

Trisha Noble
-

shimi
-

Firdausy Salees
-

Naznin Shahabuddin Modasiya
-

Rajosri Das






Comments