Kunun Tsamiya d kosai contest#

Fatima Aminu Saeed Muhammad @cook_13840647
#Kununtsamiyadakosai#😚😚ilove the test 😜😜😜
Steps
- 1
Zaki sami tankadadden garin kunu ki xuba a kwano mae kyau mai zurfi
- 2
Sai ki dakko gasarar gero ki dibi yadda zata miki ki dama wannan garin kunu d ita yayi kauri kar yayi ruwa sosai dai dai
- 3
Sai ki xuba Tsamiya a cikin wannan garin kunu ki juya sosae y hade jikinsa
- 4
Sai ki dakko tafasasshen ruwan zafi daga wuta ki juye a cikin wannan garin kunun ki rufe
- 5
Sai ki dakko ludayi ki juya idan yamiki kauri ki kara ruwan dumi idan haka kikesonsa sai ki barshi haki ki xuba a kwano mae kyau ki tanadi kosai d yaji 😙
- 6
Sai aci dadi LAFIYA kowa d yadda yake nasa
Similar Recipes
More Recipes
-

Vedangi Kokate
-

Meme
-

Uzma Syed
-

Monika Jain
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Sanuber Ashrafi
-

Muniswari.G
-

shimi
-

My Grilling Spot
-

Trisha Noble
-

Gene Johnsen -

Angela Mertoyono
-

Aryan Soni
-

Salwise's Kitchen
-

Jozieats Dot Corrigan
-

Rafeeah Zirkarnain
-

gorangi -

Anjana Jhunjhunwala
-

Sajan Mahajan Bjp Neta
-

Dipti
-

Twinkle Twinkle
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/5979629










Comments