#kunun tsamiya#

Gaskiya kunun tsamiya kunu ne mai gardi da dadi gami da Santa nishadi,cikin kashi dari na abincin karin kumallon mu,kunu nada kashi 75%.Tunda na taso a gidan mu,na taras da mahaifiyata tafi dama kunu na Karin kumallo fiye da duk wani abinci ko sha,musamman kunun na kullu.Hakan yasa nima na dage wajen koyo a wajenta,da haka na iya damawa da kaina.Kunun tsamiya nada tsohon tarihi,kuma yafi sauran kunu ingaci ajiki.Misali Ga gero ga dawa duk an sanya,kuma ga tsamiya(wacce itama tana magance wasu cutuka) ga kanunfari ga citta,ga dan borkono..Kuma suma duk suna da nasu amfanin ajiki.Yanzu zana nuna maku yadda na hada kunun tsamiyata.

Steps
- 1
Da faroko za'a jika gero hadi da dawa su kwana,da safe sai a wanke tas a fidda duk wani datti,sannan a zuba kayan kamshi,akai markade
- 2
Gashi kullun bayan andawo daga nika
- 3
Sai a samu rariyar maras laushi,na tatar kunu a tace,a fidda tsaki kamar haka
- 4
Za'a jika tsamiya da ruwan dumi,bayan an wanke tsamiyar tas!
- 5
Sannan a dora ruwan sanwa a murje tsamiyar akai a tace da rariya,a dora wuta ya tafasa.bayan kullun ya kwanta,sai a tsiyaye ruwan tsamin..zaa ga ya taso sama,sannan dama kullun,a diba daidai yadda zai isa.Ruwan na tafasa ajuye akan kullun..yana Dan shan iska..a zuba gasara daidai misali a jujjuya..shikenan kunun tsamiya ta hadu
- 6
Ga kunu ya hadu
Similar Recipes
More Recipes
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

shimi
-

My Grilling Spot
-

Trisha Noble
-

Gene Johnsen -

Neelu Anand -

Chicken and Potato with Homemade Ranch Dressing in Slow Cooker
Angela Mertoyono
-

Rupali verma
-

Angela Mertoyono
-

Aryan Soni
-

Jozieats Dot Corrigan
-

Rafeeah Zirkarnain
-

Kunun Tsamiya d kosai contest#
Fatima Aminu Saeed Muhammad
-

gorangi -

Anjana Jhunjhunwala

Comments (2)