#Tuwonshinkafacontest#

Tuwon shinkafa na daya daga cikin abinci gargajiya,mai kosar da mutum.Tuwon shinkafa na da rike ciki,kuma za'a iya cinsa da kololin miya iri daban-daban..*Ina son creativity* shiyasa nayi nawa tuwon shinkafar mai sifar zuciya(Heart Shape).
#Tuwonshinkafacontest#
Tuwon shinkafa na daya daga cikin abinci gargajiya,mai kosar da mutum.Tuwon shinkafa na da rike ciki,kuma za'a iya cinsa da kololin miya iri daban-daban..*Ina son creativity* shiyasa nayi nawa tuwon shinkafar mai sifar zuciya(Heart Shape).
Steps
- 1
Da farko zaki tsaftace shinkafarki,ki cire duk wani datti,sannan ki wanke ta tas!
- 2
Daga nan,sai ki zuba ruwa daidai misali ki dora akan wuta,yadda zai dafa shinkafar,sanman ki zuba,ki barta ta nuna,amma ba luguf ba.
- 3
Idan shinkafar tayi,zaki ga kamar da Dan ruwa ruwa,ajikinta,sai ki rage wutar gudun Qauri,Sannan ki dauko garin masarar nan(surfaffe) ki rika zubawa ahankali kina tukawa.
- 4
Haka zaki tayi har tuwon,ya tufke yayi daidai yadda zai mulmulu.
- 5
Zaki bar tuwon,yayi kamar minti ashirin yana salala(a low heat),saboda yayi taushi da laushi.
- 6
Yana gama salala,sai ki sauke,ki sanya muciya ki kuma tukawa,sannan ki samu abin mulmulawa ki mulmula ki saka,a leda ko a cooler ko a kwano.Ki rufe,shikenan tuwon shinkafarki ta kammala
- 7
Shikenan sai ci,zaki iya shape din heart kamar nawa ko wani kalar da kikeso.
Hakanan zaki iya ci da miyar wake
ko miyar ganyeko miyar kubewa danya
ko miyar kubewa busasshe
ko stew
ko da taushe.Enjoy!
Similar Recipes
More Recipes
-

Pulao with Sprouted Basmati Rice, Coconut Milk and Vegetables
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Slow Cooker Spaghetti Bolognese
Cook1999 -

Kulsoom Bukhari
-

Sugar Snap Peas with Squash Noodles
Crock Pot Girl 🤡
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Indonesian Traditional Fried Chicken (Ayam Ungkep)
Pawon Indo Bule
-

jason williams
-

Lavender
-

Tangledinplaidd
-

shiori
-

Nivedita Sehgal
-

Ant Sullivan
-

Spaghetti With Vegetables and Beetroot Patties Subway Sandwich
Bishakha Kumari Saxena
-

Pide | Instant Pide | Kids Lunch Box Series | Recipe No 9
Neetu Suresh (Sunera Kitchen)
-

Bethica Das
-

Sudesh Raheja -

Creamy butter garlic lemon chicken
Baraka M Glory
-

Vero Akinyi
-

Bethica Das











Comments