Steps
- 1
Da farko zaki samu farar shinkafar tuwo,wannan nayi anfani da shinkafar tuwo yar gwamnati,zaki jikata acikin ruwa
- 2
Saiki dora ruwa acikin tukunya,ki bari y tafasa,saiki wanke shinkafar ki zuba,ki rufe ki barshi y dawu,
- 3
Bayan ya dawu saiki tuka sosai,saiki maidashi wuta y turara,bayan y tura saiki shafa mai acikin leda ki ringa gutsuro tuwon kina mulmulawa kina sawa acikin leda saiki daure
- 4
Zaki iya ci daduk miyar da kikeso,amma wannan naci da miyar.bushashshen zogalr
Similar Recipes
More Recipes
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Ifeoma John
-

Supriya Devkar
-

Shobha Deshmukh
-

Nut, Honey and Parmigiano Reggiano PDO Bars
Hannah Conyerd
-

Lobster Roll with Parmigiano Reggiano PDO
Hannah Conyerd
-

Tricolore Pizza with Parmigiano Reggiano PDO
Hannah Conyerd
-

सेब 🍏 मुरब्बा हिमाचली स्टाइल में
Prachi Maheshwari
-

Arezu
-

tasneem2777
-

Christina
-

DashaS
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

German Bread Dumplings (Semmelknödel)
Kristina K
-

Kinjal -

Sumy's delicious
-

Safia Nasim -

Sharon Monyenye
-

German Bread Dumplings (Semmelknödel)
Kristina K
-

Divya Rohit Sukhija
-

Winnie Kulumba
-

phumzile -

qamar nasim
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6136454







Comments