Egusi soup by ful@rny"ss kitchen

Ina son miyan egusi musamman da waina(masa) ko tuwan shinkafa...
Egusi soup by ful@rny"ss kitchen
Ina son miyan egusi musamman da waina(masa) ko tuwan shinkafa...
Steps
- 1
Zaki gyara kayan miya ki wanke sue tsaf,sai ki markada sue,ki ajiye,sai ki yanka alayyahu kadan d ogu leave's naki ki wanke ki tsane,ki yayyanka albasan ki....
- 2
Zaki tafasa nama duk wanda kike so d kayan kamshi d albasa, but ni nayi amfani d kaxa ne,xaki nika cry fish dinki duk ki ajiye gefe,
- 3
Zaki dauki tukunya kisa a wuta kisa man ja dana gyada kisa albasa ki soya shi sai ki xuba agushinki ki soya shi kmar na 5 minutes sai ki xufa cry fish dinki ki juya kisa kayan miya d ruwan nama,kisa maggi d curry kidan kara ruwa idan yayi kauri d yawa sai ki xuba naman ki wanda kika tafasa kika soya...
- 4
Sai ki rufe tukunyan,idan kina d stock fish ko dry fish duk xaki iya xubawa,idan miyan y dahu sosai komai y dahu kuma tayi dai dai kaurin d kike so sai ki xuba ogu leaf naki ki barshi kmar 5 minutes y daho sboda yana d dan tauri,sai ki xuba alayyahu da albasa, ki kashe wuta yayi steaming,idan bakya son alayyahu xaki iya sa ogu leave's kawai shikkenan...
- 5
Zaki iya cin wannan miyan dako wanne irin tuwo,ko masa, ko sinasir.....
Similar Recipes
More Recipes
-

Arezu
-

Jigisha Modi
-

Shilpa Shah
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Vegetable. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Blue Diamond -

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Easy Almond Breeze Sugar Cookies
Blue Diamond -

Penang Char Kway Teow (vegetables)
Reny Turner
-

Lee Hilder
-

jyotibahirat
-

Nidhi Ashwani Bhargava
-

Kanchan Karan Bhatia
-

UMMUL YAMEENAH's Cuisine -

Raisin coconut rice(wali wa nazi na zabibu)
Baraka M Glory
-

winnie
-

tracey mutero -

Noori Motlani









Comments