Tuwon farar shinkafa

Tuwon shinkafa na daya daga cikin abincin hausawa da ake ji dashi a arewacin Nigeria, ga matukar dadi da rashin ginsa.
Tuwon farar shinkafa
Tuwon shinkafa na daya daga cikin abincin hausawa da ake ji dashi a arewacin Nigeria, ga matukar dadi da rashin ginsa.
Steps
- 1
Da farko na wanke shinkafa ta saina zuba mata ruwa danta jiku.
- 2
Bayan awa 1 saina kara wanke ta na zuba akan tafasasshen ruwa na rufeta dan ta dahu.
- 3
Bayan shinkafa ta dahu luguf saina dakko tankadaddiyar flour ta na zuba akan shinkafa ta ina tukawa harta tuku luwai.
- 4
Saina yayyafa ruwa akanta na rufe dan ta turaru ta kara laushi,taushi da kuma danko.
- 5
Tuwo na ya dahu saina dakko farar leda na tsagata gida 2 na zuba tuwo na ciki na daure nasa a food flask dan kar ya huce.
- 6
Zaki iya cin tuwon shinkafa da kowace irin miya.
- 7
Amma ni na hada nawa da ugu soup with egusi enjoys
Similar Recipes
More Recipes
-

Daniel Young
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)

Potato Chickpea Patties with Yogurt
Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Aladdin
-

jenscookingdiary
-

straub536
-

My Grilling Spot
-

Minnie kang'ethe
-

Tanuja Sharma
-

Achieng Mmbwanga
-

Husseina Nazir
-

SUMAN WADHWA
-

Chandana Mondal
-

Ummu Asmau -

Managu in coconut milk #authormarathon
Christabel Bityenyi
-

My Grilling Spot

Comments