Steps
- 1
Ga ingredients namu.
- 2
Da farko zaki dafa shinkafa ba luguf ba tafasa 2-3 saiki tace ki ajiye aside.
- 3
Saiki dako wata tukunyar mai fadi ki dora akan stove ki zuba mai.
- 4
Idan manki yayi zafi saiki zuba veggies, spices, seasons da minced meat naki ki juya for some mins.
- 5
Saiki zuba dafaffiyar shinkafar taki akan veggies din kina juyawa da sauri da sauri dan karta kama.
- 6
Idan man yayi kasa kina karawa saboda shine a matsayin ruwan da zai turara miki shinkafar taki.
- 7
Saiki zuba yankakkiyar albasarki akai ki cigaba da juyawa.
- 8
Idan shinkafar ki ta soyu zaki ga launinta ya chanza kuma veggies din ki yayi laushi, sai ki dakko green pepper naki shima ki zuba.
- 9
Dalilin zuba shi akarshe dan kar ya dafe, saiki dan jujjuya ta ki kwashe a food flasks, shikenan dumin abincin shi zai dafa miki wannan green pepper naki.
- 10
Fried rice is ready to enjoys
- 11
Gashi na hada tawa da lettuces salad da doum juice wato lemon goriba
Similar Recipes
More Recipes
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Sanuber Ashrafi
-

Muniswari.G
-

Mom's Italiano Marinara Spaghetti Sauce
Cluelesskitty
-

Jeremy Smith
-

Sarvat Hanif
-

Amazing Foodies
-

Insect Guy -

Chickpea Curry with Ground Insects
Insect Guy -

Green Bean Stir Fry with Insect Powder
Insect Guy -

Crock pot bacon cheesy potato casserole recipe
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Easy Cooking
-

Trisha Noble
-

Mato's Favorite Dishes
-

Waiharo Waiharo -

fatma musa
-

Chips, salad and grilled chicken
Abjm belle affairs
-

Waiharo Waiharo -

Waiharo Waiharo -

Pilipili ya kukaanga #authormarathon
Husnita Husni
-

Rice,beans, plantain and fish stew
stellagodstime Abj. Mom
-

Abjm belle affairs










Comments