Moist Eggless Chocolate Cake recipe 1

Ummukulsum Mustapha Ahmad @cook_14065812
Steps
- 1
Da farko zaki hade gaba 1 dry ingredients naki a babban bowl ki ajiye aside.
- 2
Saiki zuba mai a wani bowl din dama already kin tafasa ruwan ki saiki zuba akan man kisa whisker kiyi ta juyawa harde sai sun hade, zaki ga sunyi kauri kuma ya huce.
- 3
Saiki zuba madara da flavour naki ki cigaba da juyawa, daga nan Kuma saiki zuba yoghurt ki cigaba da whisk.
- 4
Idan sun hade jikinsu saiki zuba akan dry ingredients naki ki juya sosai.
- 5
Saiki preheating na oven dinki, ki zuba batter dinki acikin paper cup ki jera akan baking tray ki baking at low heat 35-40mins ya gasu.
- 6
Moist eggless chocolate cake is ready.
- 7
Enjoyed
Similar Recipes
More Recipes
-

Darshana Patel
-

Yadnya Desai
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Deepa Rupani
-

Heena Jani
-

Hetal Poonjani
-

Mital Solanki
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Easy Crockpot Mexican Taco Casserole
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pawon Indo Bule
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

1953kenny
-

Ramen Egg 味付け玉子 (Ajitsuke Tamago)
Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

samiraAhmad
-

Lee Hilder
-

Peace Nicholas
-

Vera Aboi
-

Axxah -

Ade J
-

kareemah kaoje
-

Aisha kaoje
-

White rice and carrot sauce with cos low
Abujamom'sYummiest 💜
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6245441










Comments