Rice and moringa stew
#kadunastate#.I love it
Steps
- 1
Da farko zaki zuba ruwa a tukunya inya tausa sai ki wanke shinkafa ki zuba aciki
- 2
Sai ki barshi yayi 10 minutes sai ki sauke ki wanke
- 3
Kisa ruwa a tukunya inya tausa sai ki zuba shinkafa aciki ki barshi ya nuna
- 4
Zaki gyara kayan miya kiyi blending sai kisa a wuta idan ruwan ya kone sai ki sai wani tukunya ki soya albasa sai ki zuba kayan miya da kika tafa ki soy
- 5
Inya soyu sai kisa ruwa bada yawa ba kisa meat, Maggie da spices sai ki zuba zogale aciki ki barshi yayi kaman 7minutes sai ki sauke
- 6
Kiyi serving da shinkaf
- 7
Note....zaki gyara zogale ki wanke da salt
Similar Recipes
More Recipes
-

Pragati Hakim
-

pinal Patel
-

Cluelesskitty
-

mary jane
-

Jamaican Meatloaf with Peppers and Banana Topping
Rebecca Dunsworth
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Triple Blazing Hot Loaded Nachos
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

ketoluna -

Fall off the bone Herb and red wine Beef Shanks
Sarahlee Bankoff
-

Cranberry chocolate chip oatmeal cookies
poconolady
-

Husseina Nazir
-

Mrs Jarmeel
-

Broccoli Slaw with Creamy Dressing
Hiroko Liston
-

yagana zanna -

Husseina Nazir
-

yagana zanna -

Lydiah Onyando
-

Mrs Jarmeel
-

Zee's Kitchen









Comments