Steps
- 1
Xaki dafa kwai ki ajiye sannan ki fasa wani danyan kwan guda daya saiki niqa biscuit dinki yayi gari ki ajiye saiki debi flour kadan itama ki ajiyeta
- 2
Saiki dakko namanki kisamishi jajjagen attarigu da albasa kisa maggi da kayan qamshi saiki juya idan yade jikinshi saiki dakko dafaffen kwai guda daya saiki debo hadinnaman kisa akan kwan kirufeshi yayi kaman ball saiki sakashi a flour
- 3
Idan kinsaka flour saiki dauka kisashi cikin ruwan kwai dakika fasa idan kika ciro saiki sakashi a garin biscuit dinnan dama kindora mai a wuta yayi xafi saikisaka kisoya
Similar Recipes
More Recipes
-

Scott Kane
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pawon Indo Bule
-

jason williams
-

emptyflask -

White spaghetti with peppered sauce stew
Ifeoma EjiroOghene Badu Abjm85 -

Hangout Kitchen
-

Shivangi Jain
-

Mrs Ahmadyapeco
-

Maman Ahmad
-

Sunita Rani Batra
-

Mrs Ahmadyapeco
-

Shivangi Jain
-

Munvi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6301160
















Comments