Dafadukan shinkafa with sobo

Ummu Amatullah @cook_14154134
Dafaduka abincne maidadi domin cin rana ga iyali.
Dafadukan shinkafa with sobo
Dafaduka abincne maidadi domin cin rana ga iyali.
Steps
- 1
Idan kikatafa namanki kiyi jajjage kiso mai da jajjage su soyu
- 2
Kisanwa da ruwan namankisaka maggi da curry da sauransu kirufe
- 3
Dama kintafasa shinkafanki saikizuba acikin tukunya kijuya kirufe.
- 4
Kigyara karas da alayahu koren tattasai kiyanka kiwankesu da gishiri kiyanka albasa.
- 5
Idan rice dinki yakusa tsanewa kisaka kayanda kikayanka kijuya kirufe mintuna kadam
- 6
Kisoya namanki idan kikazuba shinkafanki kisa nama agefe shikenam
Similar Recipes
More Recipes
-

Dakota Jenkins
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

Pooja Sapre
-

Shobha Deshmukh
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pawon Indo Bule
-

jason williams
-

emptyflask -

Leyona Wangari
-

Madhu Taneja
-

Pure
-

kareemah kaoje
-

Itohs Vera
-

Gazal Batra
-

Prachi
-

teema habeeb
-

Pure
-

Disha Arora(Selfi Queen)
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6303989











Comments